Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar KAROTA, za ta baza jami’anta guda 1,500 domin sanya ido a shagulgulan bikin Sallah. Hukumar ta bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta fara yin aikin gina rijiyoyin burtsatse masu amfani da hasken rana domin samar da tsaftataccen ruwa tare da magance matsalar rashin ruwan...
A ƙoƙarin ganin an ƙara inganta ayyukan Majalisar dokokin jihar Kano musamman na sanya ido da bibiya na ƴan Majalisa da sauran hukumomin watau Oversight Function,...
Kungiyar ma’aikatan dake aiki a dakunan gwaje-gwaje na Jami’o’in kasar Najeriya (NAAT), ta ce idan har gwamnatin kasar bata biya musu bukatun su ba nan da...
Ofishin shugabar Matan Jam’iyyar APC ta ƙasa Mrs Mary ta nada Jamila Ado Mai Wuƙa a matsayin mashawarciya kan harkokin yaɗa labarai a yankin Arewa. Hakan...
Babban Kwamandan hukumar Hisba a Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ajiye muƙaminsa. Da safiyar ranar Juma’a ne Daurawa ya wallafa wani bidiyonsa da ya yi...
Gamayyar kungiyoyin da suka hadar da na Aminu Magashi da kungiyar matasa dake yaki da cutuka masu yaɗuwa da sauran al’amura ta Yosip, sun nuna takaicinsu...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci ƙungiyoyin da ke rajin kawowa Arewacin Najeriya da su haɗa kansu guri guda domin kawowa yankin...
Shugaban kwamitin amintattu na ƙungiyar tuntuɓa ta dattawan Arewa (ACF) Alhaji Bashir Ɗalhatu Wazirn Dutse, ya yi kira ga shugaban ƙasa da ya baiwa sarakunan gargajiya...
Kungiyar Sanatocin Arewa ta yabawa ƙungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afrika ta ECOWAS, sakamakon janye jerin takunkuman da ta ƙaƙabawa ƙasashen Nijar Da Burkina Faso, da...