

Wasu masu gudanar da sana’o’i a unguwar Badawa yankin Agangara da ke Karamar Hukumar Nassarawa a Kano, sun nemi daukin gwamnatin Kano karkashin jagorancin gwamna Injinya...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya bukaci manyan Najeriya da su iya bakin su tare da kauce wa yin duk abinda zai haddasa barkewar rikici...
Hukumar Jin Dadin alhazai ta Jihar Kano ta fara rabon kayayyakin aikin Hajjin bana ga maniyyata da za su tafi kasa mai tsarki. Shugaban hukumar Alhaji...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya bayan da ya kammala ziyarar aiki ta kusan makonni uku a nahiyar Turai, inda ya gudanar da...
Fadar shugaban kasa ta ce, shugaba Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Najeriya a yau Litinin bayan kwashe kusan mako uku da yin balagura. Mai magana...
Hukumar Tsaro ta Civil Defence NSCDC shiyyar jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta baza jami’anta su 950 a fadin jihar a kokarin ta na tabbatar da...
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya rantsar da kwamatin da zai tsara yadda za a gudanar da kidayar jama’a. Shugaban, wanda shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi...
Gwamnatin jihar Jigawa, ta umarci jami’an tsaro mata da su rika sanya hijabi yayin da suke bakin aiki. A wata sanarwa da ta fitar a baya-bayan...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya NAHCON, ta ce, kokarin da ta yi wajen nema wa maniyyata sassaucin kudin aikin ne ya hana kowacce kujera...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna takaicinsa tare da bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike bisa harin da wasu bata gari suka sake kai...