Hukumar KAROTA ta jihar ta ce, babu wani matuƙin baburin dadidaita sahu da zai ci gaba da yin sufuri akan titi ba tare da ya sabunta...
Ɗalibai ƴan asalin jihar Kano biyar sun shiga jerin sunayen waɗanda suka yi fice wajen ilimin kimiyya da fasaha a duniya. Sunayen ɗaliban da a ka...
Tsohon ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji Abdulmuminu Jibrin Kofa ya tabbatar da cewa Bola Ahmed Tinibu zai tsaya takarar shugabancin Najeriya...
Iyalan Alhaji Bashir Usman Tofa sun musanta labarin rasuwarsa da ake yaɗa wa a kafafen sada zumunta. Ɗaya daga cikin makusantansa Alhaji Ahmed Na’abba ne ya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2022 da kuma ƙwarya-ƙwaryar kasafin kuɗi na 2021. Shugaban ya sanya hannu a ranar juma’a...
Matuka babauran adaidaita sahu a jihar Kano za su tsunduma yajin aiki. Matakin na su ya biyo bayan ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana da...
Ƙungiyar dillalan man fetur ta ƙasa mai zaman kanta IPMAN reshen jihar Kano ta ce, ƙarancin man fetur da aka samu a kwanakin nan yana da...
Kungiyar CISLAC mai sanya ido a kan ayyukan majalisun dokoki da yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta zargi rundunar tsaro ta kasa DSS...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya musanta nuna goyon bayansa ga kowane tsagin shugabacin jam’iyyar APC na Kano. A wata sanarwa da mai magana da yawunsa Malam...
Wasu daga cikin ministoci da mataimakan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari sun kamu da cutar corona. Cikin waɗanda suka kamu da cutar sun haɗa da ministan yaɗa...