Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagorantci taron majalisar zartaswa ta kasa a yau Laraba, wanda aka gabatar ta kafar Internet. Kafin fara taron sai da mahalratrsa...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke ƙofar kudu a nan birnin Kano, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ya yanke hukuncin jefewa ga wani tsoho ɗan...
Darakta janar na hukumar dake kula da asibitocin jihar Kano Dr. Nasir Alhassan Kabo ya ja hankalin asibitoci da cibiyoyin lafiya dake sassan jihar nan da...
Bulaliyar majalisar jihar Nasarawa Mohammed Muluku ya bayyana in horar da ‘yan sanda a karamar hukumar Eggon a jihar zai shawo kan matsalar tsaro da ya...
A dai kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta sake yin nazari kan dokar da ta kafa hukumar kula da kafafan yada labarai ta kasa akan kudin...
Mutane a jihar Kano na cigaba da kokawa kan yadda jami’an ‘yan sand ke kama su bisa cewa sun yin dare har ma su garkame su,...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta tsayar da ranar 31 ga watan Oktobar bana, don gunadar da zaben cike gurbi na ‘yan majalisun...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta Kano ta ce, tuni waɗanda ake zargi da zaftarewa malamai kuɗin addu’a suka fara mayar da kuɗin ga...
Gwamnatin tarayya ta ce sama da mutane miliyan biyar ne suka yi rajistar shiga cikin shirin samar da aikin yin a wucin gadi na gwamnatin tarayya...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ce sai ta yi kwakkwaran nazari kan ingancin allurar cutar corona da kasar Rasha ta yi ikirarin samarwa kafin...