Shugaban sashin nazarin harkokin mulki da gudanarwa a jami’ar Bayero kuma masanin kimiyyar siyasa a nan Kano ya ce, ƙasa ɗaya dunƙulalliya na samuwa ta hanyar...
Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo zai halarci wani taro a London. Wannan na cikin sanarwar da Laolu Akande babban mataimaki na musamman ga Farfesa Yemi...
Asusun tallafawa ƙananan yara na majalisar ɗinkin duniya ya ce, tasirin cutar corona na ƙara haifarwa da yara cutar damuwa. A cewar asusun yaran da ke...
Babbar kotun tarayya a birnin tarayy Abuja ta yanke wa Faisal ɗan tsohon shugaban kwamitin gyaran Fansho Abdulrasheed Maina hukuncin ɗaurin shekara 24 a gidan yari....
Gwamnatin tarayya ta ce, za ta fara rushe duk wani gida ko masana’anta da aka gina a kan magudanan ruwa a faɗin ƙasar nan. Ministan sufuri...
Gwamnatin jihar Neja ta amince da naɗin Alhaji Muhammad Barau a matsayin sabon sarkin Sudan na Kontagora. Kwamishinan ƙananan hukumomi da harkokin masarautu na jihar Emmanuel...
A Alhamis ɗin nan ne shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kuɗin shekara mai kamawa ta 2022 ga majalisun tarayya. Ministar kudi Hajiya Zainab Ahmed...
Ƴan bindigar da suka sace ɗalibar jami’ar Bayero mai suna Sakina Bello sun nemi kuɗin fansa na naira Miliyan ɗari kafin sakin ta, kamar yadda jaridar...
Zaurin hadinkan Malamai da kungiyoyin musulinci na Kano ya yabawa majalisar dokokin jihar Kano dangane da dakatar da ci gaba da gine harabar masallacin waje dake...
Wata mata ta kwarawa kishiyar ta tafasasshen a jiki. Hafsah Isa mai shekaru 21 wadda kuma ita ce amarya a gidan ta kwarawa kishiyar ta Daharatu...