

Arewacin kasar nan bai taba neman ballewa ba -Bashir Tofa Tsohon dan takarar shugaban kasa a jami’iyyar NRC Alhaji Bashir Usman Tofa ya ce yankin Arewa...
Babban bankin kasa CBN yace za’a fara aiwatar da shirin Cash less a dukkanin kasar nan daga watan Maris din shekara ta 2020. Babban bankin kasar...
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki, ya ce, cikin watanni shidan farko na wannan shekara, barayin ‘Mai’ sun sace gangar mai miliyan ashirin da biyu. Gwamna Obaseki...
Kotun Soji a kasar Kamaru ta yanke wa jagoran ‘yan awaren kasar da wasu mukarrabansa hukuncin daurin rai da rai bayan samunsa da laifin ta’addanci da...
Shugaban Cocin Katolika shiyyar Sokoto Mathew Hassan Kukah, ya ce, cin zarafin Fulani makiyaya babu abinda zai janyo sai kara rura wutar rikici tsakanin al’ummar kasar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake nada Abba Kyari a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa. Haka zalika Muhammadu Buhari ya kuma amincewa Boss Mustapha, ya...
Shugaban hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB Farfesa Is-haq Oloyede yayi zargin daukar nauyin zanga-zangar adawa da ayyukan da hukumar ke aiwatarwa. Is-haq...
Hukumar rijistar dakunan karatu ta kasa LRCN, ta kalubalanci jami’o’in Najeriya da su mayar da hankali wajen mayar da dakunan karatu na zamani ta hanyar amfani...
Wasu hare-haren Bam wanda ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka kai su, sun yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a yankin Konduga da ke jihar...
Kungiyar tarayyar Turai EU ta soki jami’an tsaro da Hukumar zabe ta Najeriya INEC game da rawar da suka taka yayin zaben gwamnan karo na biyu...