Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa takardar kama aiki ga sabon sarkin Gaya mai daraja ta ɗaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulkadir Gaya. Dakta Abdullahi...
Mai bada umarni kuma mashiryin fina-finai a masana’antar Kannywood Falalu Dorayi ya ce su ba malamai ba ne sai dai su na fadakarwa. Falalu Dorayi ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Birinin tarayya Abuja litinin ɗin nan. Shugaban ya dawo gida bayan shafe kimanin mako guda a babban taron zauren majisar...
Hukumomin majalisun kasar nan sun baza jami’an tsaro a sassan majalisun biyo bayan kudirin ma’aikatan majalisun na gudanar da zanga-zanga. Zanga-zangar wadda ma’aikatan majalisun za su...
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da ranar uku ga watan Oktoba a matsayin ranar da makarantun gwamnati da masu zaman kan su za su koma karatu...
Gwamnatin tarayya ta ce, yan Najeriya sama da dubu dari uku da talatin ne ke zaune a kasashen da ke makwabtaka da kasar nan sakamakon ayyukan...
Wani matashi mai suna Abdurrahman Abdulkarim ya mayar da wayar salula da ya tsinta ta kimanin Naira dubu sittin. Matashin ɗan unguwar Fagge ne, kuma ɗalibi...
Hukumar kula da yanayi ta kasa ta yi hasashen cewa za’a samu rana mai zafi tsawon kwanaki 3 daga Litinin din nan zuwa Laraba a fadin...
Kungiyar ma’aikatan majalisun tarayya ta yi barazanar dakatar da ayyukan ta a majalisar daga Litinin din nan, kan hakkokin mambobinta da ba’a biya su ba tun...
Kwamitin gudanar da ayyukan jam’iyyar PDP ta kasa ya kara wa’adin mayar da takardun takarar shugabancin jam’iyyar a matakin jihohi, zuwa ranar 1 ga watan Oktoba...