

Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta samu nasarar kama wani malamin makaranta da ake zargi da sace wata yarinyar nan mai suna Hanifa ƴar shekara biyar....
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Hukumar kula da zurga-zurgar ababen hawa KAROTA ta cimma matsaya da matuƙa baburan adaidaita sahu waɗanda suka tafi yajin aiki a makon...
Ma’aikatan sashin shirye-shirye sun karrama shugabar sashin Hajiya Aisha Bello Mahmud. Tawagar ma’aikatan sun karrama ta da yammacin ranar Litinin sakamakon yadda ta ke kula da...
Masanin siyasa a Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, raina umarnin kotu ne yadda wasu yan siyasa ke musanta hukuncin ta. Farfesa Kamilu Sani Fagge...
Ƙungiyar matuƙa babura masu ƙafa uku sun janye yajin aikin da suka shafe kwanaki uku suna yi. Janye yajin aikin dai ya biyo bayan doguwar tattaunawa...
Jam’iyyar PDP mai adawa ta zargi gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da yunkurin ruguza harkokin tattalin arzikin jihar. Hakan kuwa na zuwa ne, bisa ƙin...
Ƙungiyar ƴan adaidaita sahu a jihar Kano ta buƙaci mambobinta da su koma bakin aikin su daga yanzu. Shugaban ƙungiyar a jihar Kano Alhaji Sani Sa’idu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, tana kan bakar ta na karɓar kuɗaɗen haraji da ta saba karɓa a hannun matuƙa baburan adaidaita sahu. Kwamishinan sufuri da...