

Gwamnatin jihar Kano ta ce zata biyawa ɗalibai dubu ashirin da hudu da ɗari da hamsin da daya kuɗin makaranta ga dukkanin ɗalibai ƴan asalin jihar...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya ba da sanarwar ganin watan Ramadan na bana Hakan na nufin za a fara azumin watan Ramadan...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da bayar da tallafin kuɗi naira dubu 20 ga mata 1028 na ƙananan hukumomi 44 dake jihar....
Ƙungiyar bunƙasa noma ta Afrika SASAKAWA, ta bayyana cewa mata nada muhimmiyar rawa da za su taka wajen haɓɓaka harkokin noma a Najeriya. Ƙungiyar ta bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta rantsar da kantomimin ƙananan hukumomi 44 dake faɗin jihar Kano inda gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf ya buƙaci dukkanin shugaban nin...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da rabon kayan tallafin taki, iri, Dabbobi da injin ban ruwa na noman rani ga matan da suke yankin karkara domin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce lokacin da ta karɓi gwamnati ta sami hukumar bunƙasa noma da raya karkara ta Knarda a cikin mawuyacin halin, kasan cewar...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da manyan alkalan kotuna tara, da Khadis na kotun daukaka ƙara bisa Shawarar majalisar shari’a ta kasa...
Ofishin shugabar Matan Jam’iyyar APC ta ƙasa Mrs Mary ta nada Jamila Ado Mai Wuƙa a matsayin mashawarciya kan harkokin yaɗa labarai a yankin Arewa. Hakan...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce, bikin ranar mata ta duniya na bana ya bambanta da sauran bukukuwan da aka gudanar a shekarun baya. Kwamishiniyar jin kai...