

Kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai da ke bincike kan karuwar safarar miyagun kwayoyi da shaye-shaye ya sha alwashin zakulo wadanda suke aikata laifin domin gurfanar...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet ta yi hasashen samun kura da tsawa a sassa daban-daban na kasar daga yau Litinin zuwa Laraba, inda ta...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gargadi mutanen dake yunkurin gurgunta shirin ta na gudanar da sahihin zaben gwamnan jihar Anmabra da za’a...
Kungiyar SERAP ta gurfanar da da shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, da shugaban majalisar wakilai, Tajudeen Abbas, kotu saboda kin bincikar zargin cewa ‘yan majalisa...
Allah ya yi wa fitaccen jarumin Kannywood din nan Mato Na Mato, wanda aka fi sani da Malam Nata’ala a cikin shiri mai dogon zango na...
Tsohon bulaliyar Majalisar Dattawa kuma Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya dora alhakin sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake kallon suna da...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa Najeriya ƙasa ce mai mutunta bambancin addinai, tare da kare ‘yan ƙasar ba tare da nuna wariya ba....
Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump, ya bayyana cewa, ya bai wa ma’aikatar Tsaron kasarsa (Pentagon) umarni kan ta fara shirin ɗaukar matakin soji kan Najeriya, bisa...
Ma’aikatar Muhalli da sauyin yanayi ta Jihar Kano ta yaba da yadda matasa masu yiwa kasa hidima NYSC, a sakatariyar Audu Bako suka gudanar da gangamin...
Masu zanga-zanga sun sake fitowa kan tituna a Tanzaniya karo na uku, duk da gargadin da hafsan sojin kasar ya yi musu na su dakatar da...