

Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’i ta kasa SSANU ta bayyana shirin ta na shiga yajin aikin sai baba ta gani, yayin da wa’adin ranar 30 ga watan...
Sojojin Isra’ila sun ci gaba da rusa gidaje a garin Bint Jbeil da ke kudancin ƙasar Lebanon, a cewar kafar yada labaran gwamnatin ƙasar. Rahoton ya...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace wani sarki, Oba Salman Aweda, tare da matarsa da wani mutum guda a garin Olayinka da ke...
Mataimakiyar sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Amina Muhammed ta nemi gwamnatin kasar nan ta samar da sabbin tare-tsare da za su baiwa manoman ƙasar damar samun takin...
Allah yayiwa tsohon shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa Ibrahim Galadima rasuwa, a jiya Asabar bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. An haifi Marigayin, a ranar...
Shugaban darikar Katolika Paparoma Leo XIV ya karyata rade-radin cewa yana takun saka da shugaban Amurka Donald Trump. Ya ce bai da niyyar shiga wata muhawara...
‘Yan sanda a Jihar Rivers sun kama wasu manyan masu garkuwa da mutan guda uku tare da ceto wasu da aka sace. An kama su ne...
Reshen kungiyar malaman makaranta ta NUT na Abuja Babban Birnin Tarayyar Nijeriya ya umarci malaman makarantun firamare da sakandare a dukkan gundumomi shida da ke yankin...
Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano REMASAB ta ƙwato wasu lemon roba da wa’adin amfani da su ya ƙare a Kasuwar Malam Kato da ke Kano....
Kungiyar Kamfanonin sufurin Jiragen saman kasar nan ta yi gargadin cewa kamfanonin jiragen sama a fadin kasar za su iya dakatar da ayyukansu daga ranar 20...