

Rundunar yan sandan jihar Kano ta sha alwashi cigaba da tabbatar da tsaro a daukacin makarantun da ke jihar. Kwamishinan rundunar Ibrahim Adamu Bakori, ne...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da sauke Kwamishinar harkokin mata da ci gaban ƙananan yara ta jihar Zainab Baban-Takko. Mai baiwa gwamnan jihar shawara na...
Gwamnatin tarayya, ta tabbatar da Rasuwar mutane 13 daga cikin 15 masu hakar ma’adinai da suka makale a wani rami mai zurfi a kauyen Jabaka da...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kashe Naira miliyan dubu 25 wajen yin aiyukan hanyoyi a karamar hukumar Kiyawa cikin shekaru 2. Kwamishinan ayyuka da Sufuri Injiniya...
Gwamnatin tarayya, ta nemi ƙungiyar manyan ma’aikatan man fetur da Iskar gas PENGASSAN da kuma matatar Dangote da su jingine rikicin da ke tsakaninsu, inda kuma...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima, ya sake mika bukatar a bai wa Najeriya kujera ta dindindin a gaban Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, a wani...
Jam’iyyar hadaka ta ADC reshen Adamawa, ta fitar da wa’adin karshe ga tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, da tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, da...
Kungiyar ma’aikatan manyan jami’an man fetur da iskar gas ta Najeriya, wato PENGASSAN, ta ayyana yajin aiki a fadin kasar, tana zargin matatar man Dangote da...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kaddamar da sabon tsarin One-Stop-Shop domin rage lokacin fitar da kaya daga kwastam daga kwanaki 21 zuwa awanni 48 kacal. ...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya tura sunayen Barrister Abdulkarim Kabir Maude, da Dr. Aliyu Isa Aliyu zuwa majalisar dokokin jiha domin tantancewa a...