

Hukumar bayar d aagajin gaggawa ta kasa Nema ta karɓi ‘yan Najeriya 145 da aka kwashe zuwa gida bayan sun maƙale a Aljeriya ranar Litinin. Hukumar...
Majalisar kula da ayyukan Injiniyoyi ta kasa COREN ta ce zata rufe duk wani guri da ake aikin daya saba dokar ta tare da mika Injiniyan...
Majalisar Wakilai Najeriya, ta ɗage ranar komawa hutu daga 23 ga Satumba zuwa 7 ga Oktoba, duk da cewar kwamitoci za su ci gaba da gudanar...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce, gwamnatinsa za ta ɗauki nauyin karatun duk wanda ya haddace Alƙur’ani kuma ya ke son ci gaba...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA, shiyyar Kano, ta ce tana samun gagarumin nasara a yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a...
Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS, ta bayyana cewa, tattalin arzikin kasar ya ƙaru da kaso 4 da digo 23 cikin ɗari a ma’aunin tattalin arziki a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, a fadar mulki ta Aso Villa da ke Abuja. Rahotonni sun bayyana...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauya wa wasu manyan jami’an gwamnatinsa ma’aikatu. Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da mai magana...
Gwamnatin Jihar Gombe ta ce za ta soma hukunta iyaye da masu kula da yara da ba sa tura su zuwa makaranta, bisa tanadin dokar SUBEB...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta fitar da sunayen ƙarshe na ‘yan takarar da za su fafata a zaɓen ƙananan hukumomi na Babban...