

Wasu bayanai na nuna cewa cutar kwalara ta barke a wasu kananan hukumomin jihar Zamfara inda zuwa yanzu ta hallaka aƙalla mutum bakwai a ƙananan hukumomin...
Mai martaba sarki Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu ya jagoranci shugabannin kungiyar fulani ta duniya zuwa ta’aziyar tsohon shugaban kasar najeriya marigayi Janar Muhammadu Buhari. ...
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamatin mutane 9 da zai binciki yadda gwamnatin Ganduje ta siyar da kasuwar sayar da Nama ta Abbatoir dake rukunin masana’antu...
Hukumar Binciken Hadurra ta Ƙasa (NSIB) ta fara bincike kan hatsarin jirgin ƙasan da ya auku da safiyar yau Talata a kan hanyar Kaduna bayan da...
Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da Yobe, kamar yadda Hukumar Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanar a wani hasashen yanayi da ta fitar...
Hukumar Jiragen Ƙasa ta Najeriya (NRC) ta tabbatar da cewa ɗaya daga cikin jiragen AKTS da ke kan hanyarsa zuwa Kaduna ya yi hatsarin kufcewa daga...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa ASUU, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta biyan membobinsu albashin watanni uku da ta rike musu tun a shekarar 2022....
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA shiyyar Kano, ta ce, ta samu nasarar kama wani matashi da ya ke kokarin shigo wa...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya isa birnin Brasilia da ke ƙasar Brazil a yau Litinin domin ziyarar aiki ta kwana biyu a ƙasar daga birnin Los...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da shirin horar da matasa miliyan 1.5 a fannin ilimin fasahar zamani da ƙwarewar zamani domin rage zaman kashe wando da...