Ɗan Takarar Shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce a shirye yake ya karɓi shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado...
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado Doguwa ya sanya sharuɗa ga tsohon Gwamnan Kano Kwankwaso. Sharuɗan da ya sanya sune, ko dai Kwankwaso ya...
Ƙungiyar Ƴan Jarida ta ƙasa reshen jihar Kano ta nuna damuwarta kan zargin Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado Doguwa da cin zarafin wani...
Shugabannin ƙananan hukumomin Kano 44 sun yi Alla-wadai da shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado Doguwa. Hakan na cikin wani saƙo da shugaban ƙungiyar...
A larabar nan ne tashar Tambarin Hausa TV ta saki hirar da ta yi da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Kan hakan ne muka tattaro muku muhimman...
Daga Bello Muhammad Sharaɗa A tarihi Kano gari ne na ilimi. Kano gari ne na addini. Kano gari ne na kasuwanci. Kano gari ne na sarauta....
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alasan Ado Doguwa ya ja kunnen mataimakin ɗan takarar Gwamnan APC a Kano Murtala Sule Garo. Doguwa ya ce, shi...
Fitacciyar ƴar Kwankwasiyyar nan Nadiya Ibrahim Fagge ta magantu kan rashin bata takardar neman goyon baya daga Abba Gida-gida. A baya-bayan nan ne dai Ɗan takarar...
Cece-kuce ya ɓarke a kafafen sada zumunta kan takardar neman goyon baya da ɗan takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar NNPP ya aike wa matashiyar nan Ƴar...