Jam’iyyar PDP da dan takararta na shugaban ƙasa Atiku Abubakar, sun garzaya kotun sauraron kararrakin zabe domin kalubalantar bayyana Bola Tinubu na jam’iyyar APC, a matsayin...
Jama’iyar APC, ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana sakamakon zaben gwamnan Kano da aka gudanar ranar 18 ga wannan watan da muke...
Hukumar zabe ta Nijeriya INEC ta ayyana Dauda Lawal na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Zamfara, bayan da ya kayar da...
Hukumar ICPC mai yaƙi da cin hanci da rashawa ta ce, jami’anta sun kama mutane huɗu bisa zargin su da sayen ƙuri’a yayin zabe a jihohin...
shugaban hukumar na na jihar Kano Ambasada Abdu Abdullahi Zango, a zagayen da ya gudanar yayin zaben gwmana da ƴan majalisar dokoki ya ce, mutane ba...
Ma’aikatan wucin gadi na hukumar zabe ta INEC da suka yi aikin zaben shugaban kasa da yan majalisar tarayya a karamar hukumar Nassarawa da ke jihar...
Hukumar INEC ta ce, ta gyara dukkan matsalolin da ta fuskanta a yayin zaben shugaban Kasa da na yan majalisun tarayya, gabanin zaben gwamnoni da za...
Mawakin nan Dauda Kahutu Rarara, ya yi martani ga masu sukarsa da cewa shi ba ɗan Kano ba ne. A hirarsa da Freedom Radio ya bayyana...
Masanin harkokin siyasar nan na jami’ar Bayero ta Kano Dakta Riya’u Zubairu Maitama, ya ce akwai babban kalubale a gaban hukumar INEC na tabbatar da cewa...
Rikici ya kaura a jihar Katsina tsakanin magoya bayan jam’iyyun APC mai mulki da kuma ta NNPP mai adawa. Rahotonni sun bayyana cewa, rikicin ya barke...