Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba El-mustapha ta gano tare da kama wasu na’urori...
Gwamnatin jihar Kano, ta sanar da hana gudanar da bikin Ƙauyawa wanda ake kira da Ƙauyawa Day wanda ake yi yayin bikin aure. Shugaban hukumar tace...
An haifi Malam Aminu Kano a shekarar 1920 a birnin Kano. Mahaifinsa, Mallam Yusufu, malami ne a fadar Sarkin Kano. Aminu Kano ya tashi cikin kulawa...
An haifi Abba Kabir Yusuf, a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1963 a karamar hukumar Gaya ta jihar Kano. Abba Kabir Yusuf ya halarci makarantar...
Rahoton: Shamsu Da’u Abdullahi Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya buƙaci ‘yan siyasa da su rika tausasa kalamansu yayin yakin neman zaben da...
Wani malami a tsangayar nazarin Harsuna a kwalejin Sa’adatu Rimi ya ɗora alhakin dakushewar al’adar tashe da shigowar baƙin al’adu. Malam Usman Adamu ya kuma ce,...
An haifi marigayi Alhaji Muhammad Adamu Dan kabo a ranar 4 ga watan Afrilun shekarar 1942 a karamar humar Kabo ta jihar Kano. Inda yayi karatun...
Masarautar Ƙaraye ta janye dakatarwar da ta yiwa Dagacin Madobawa a ƙaramar hukumar Ƙaraye Alhaji Shehu Musa. An janye dakatarwar ne bayan da kwamitin da aka...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya cire mai unguwar Ƙofar Ruwa B Malam Haruna Uba Sulaiman daga matsayinsa. Mai martaba sarkin ya tube...