

Sojojin kasar nan sun kashe ‘yan bindiga tara a wani artabu da aka yi a ƙauyukan Bakaji da Unguwar Garma,...
Rundunar Sojin Ƙasar Nan ta yi nasarar ceto wani mutum da aka sace a kan iyakar Kano da Katsina da sanyin safiyar Lahadi, bayan samun sahihan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Zamfara ta tabbatar da dakile wani yunkurin ’yan bindiga da suka yi na tare babbar hanya a jihar. A cikin wata sanarwa...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta nemi taimakon kasar Turkiyya wajen yakar matsalar tsaro da ke addabar wasu sassan Nijeriya. Tinubu ya...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari unguwar Adanla da ke Igbaja a ƙaramar hukumar Ifelodun ta jihar Kwara da yammacin Juma’a, 26...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana kwarin gwiwar cewa nan da shekarar 2026 Najeriya za ta samu nasara kan matsalar ’yan bindiga da ta’addanci....
Rundunar Sojojin kasar nan sun dakile yunƙurin garkuwa da wasu fasinjoji a kan hanyar Otukpo zuwa Enugu a Jihar Benue, inda suka ceto fasinjojin su 24...
Rundunar Sojin Saman Nijeriya ta ce ta biya diya ga mutanen ƙauyukan Gidan Bisa da Rumtuwa, a Karamar Hukumar Silame ta jihar Sokoto bayan wani harin...
Wata Babbar Kotu a jihar Gombe, ta yanke wa Dagacin Gundumar Bangunji, Sulei Yerima, da Shedrack Aliyu hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samun su da...
Hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar da Abdulmalik Abdulazeez Obadaki, wanda ake zargi da zama babban jagoran harin ta’addanci da aka kai wa majami’ar Deeper Life...