

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya miƙa godiyarsa ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da jami’an tsaron Najeriya bisa nasarar ceto ɗalibai da malamai da aka...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya nuna farin ciki kan ceto ɗalibai da malamai da aka sace daga makarantu a ƙaramar hukumar Oriire da ke Jihar...
Dakarun Rundunar Operation Haɗi Kai sun ceto mutane 2 da aka sace tare da kama wasu da ake zargi da kai wa ‘yan ta’adda kayayyaki a...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci wani taron tsaro a Fadar sa da ke Abuja da yammacin Alhamis din makon nan tare da manyan hafsoshin...
Tsohon mai magana da yawun rundunar tsaron Najeriya, Manjo Janar Abubakar Rabe ya rasu a hannun ’yan bindiga a jihar Katsina. Gwamnatin Katsina ce ta tabbatar...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane da dama bayan sun tare hanyar da ta nufi kasuwar Sabon Birni a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nemi ƴan najeriya da su ƙaunaci Najeriya duk da irin matsalolin da ƙasar ke fama da su musamman matsalar tsaro. A...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce a mako mai zuwa za a fara buɗe ofisoshin jami’an tsaro mallakin jihar a dukkanin ƙananan hukumomi arba’in d hudu domin...
Ministan Tsaron kasar nan Christopher Musa ya ce ya zuwa yanzu ana samu nasarar shawo kan matsalar rashin tsaro da kasar nan ke fuskanta da kaso...
Rundunar Sojojin kasar nan ta Operation FANSAN YAMMA, ta ceto mutane 31 da aka yi garkuwa da su, tare da halaka ’yan ta’adda biyar yayin wasu...