Dakarun sojin Nijeriya na runduna ta daya da ke aiki a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna sun samu nasarar hallaka ‘yan bindiga guda biyar, tare...
Bayan ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya samu nasara, Gwamnatin jihar Kano, ta sanya dokar hana fita daga safiyar yau Litinin. Gwamnatin ta sanya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, da misalin karfe 12:00 na ranar gobe Lahadi za ta gudanar da wani Atisayen nuna karfin kayayyakin aikin kwantar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, babban Sifeton yan sanda Usman Alkali Baba, ya sake turo jirgin sama mai saukar Ungulu wanda ke dauke da...
Hukumomi a jihar Kaduna sun sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 a Unguwannin Juju da Mabuhu da Ungwar Wakili duk a yankin karamar hukumar Zangon...
Shalkwatar tsaron Nijeriya, ta bayyana cewa ‘yan ta-da-ƙayar-baya da iyalansu su feye da dubu daya da dari uku da talatin da biyu sun miƙa wuya ga...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC shiyyar Kano, ta ce, ta kama mutane da dama bisa zargin su da aikata laifin sayen ƙuri’u...
Gwamnatin jihar Katsina, ta ce za ta tallafa wa ‘yan sanda da kayan aikin da suka dace domin wanzar da zaman lafiya a lokacin zabe da...
Wasu mazauna unguwar Ɗorayi da ke cikin birnin Kano, sun zargi jami’an ‘yan sanda da harbe wasu matasa a yankin. A cewar wasu cikin mutanen Unguwar...
Rundunar ‘yan Sandan ta kama matasan biyu ne da shaidar wani gidan radiyo na bogi a nan Kano. Wadannan matasan har ila yau tana zargin matasan...