Gwamnatin tarayya ta gano masu daukar nauyin jagoran tsagerun Yarabawa Sunday Igboho. A cewar gwamnatin yana da alaƙa da masu daukar nauyin ƴan ƙungiyar Boko Haram....
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta musanta rahoton da dan majalisar dokokin jihar Gazali Wunti ya gabatar da ke cewa an samu asarar rayuka a wani...
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da mutuwar magajin shugaban kungiyar ISWAP Malam Bako. Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro manjo janar Babagana Mongonu ya...
Hukumar Hisba ta jihar jigawa ta kai samame wasu gidajen da ake aikata badala a kanan hukumomin Ringim da Taura da kuma Gumel, inda ta samu...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta ƙasar nan NRC, ta ce ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa a ƙasar sakamakon matsalar tsaro. Hukumar ta sanar...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ayyana ƴan bindiga a matsayin ƴan ta’adda da ke barazana ga zaman lafiyar...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutum biyu da ta ke zargi da yiwa yan bindiga jigilar man fetur. Mai magana da yawun rundunar...
Gwamnatin jihar Kano ta taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi Muhammad (S.A.W). A wani saƙo da ya aiko wa Freedom Radio, Kwamishinan al’amuran addini na...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Adamawa ta tabbatar da kama mutane hudu da ake zargi da yin garkuwa da wata mata mai suna Hauwa Umaru da jaririyarta....