

Ana dakon matakin da kungiyar manema labaran wasanni ta Najeriya SWAN reshen jihar Kano za ta ɗauka kan matakin hana ‘yan jarida mambobin ta shiga daukar...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba wa mutanen da hare-haren ƴan bindiga suka rutsa da su da kuma ’yan gudun hijira kayan tallafi da suka hada da...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta bayyana cewa, ta kammala shirye-shiryenta wajen tabbatar da tsaro yayin gudanar da bikin Maukibin Qadiriyya na bana a yau Asabar....
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta tabbatar da sace mutane uku da ake zargin ‘yan bindiga ne suka yi a daren ranar Laraba a kauyen...
Dakarun soji, sun hallaka wasu ƴan ta’adda na ISWAP, tare da kama mutane 19 da ake zargin suna tu’ammali da miyagun ƙwayoyi da kuma ceto mutane...
Rundunar ƴan Sandan Jihar Sokoto, ta sanar da cewa daga ranar Alhamis, 2 ga watan Oktoba bana, za ta fara aiwatar da doka ta hana zirga...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta sha alwashi cigaba da tabbatar da tsaro a daukacin makarantun da ke jihar. Kwamishinan rundunar Ibrahim Adamu Bakori, ne...
Kamfanin Man Fetur na Dangote ya gargadi ƙungiyar ma’aikatan kamfanonin mai da iskar gas PENGASSAN cewa umarnin dakatar da kai mai da iskar gas sassan kasar...
Gwamnatin jihar Katsina za ta sayo harsasai domin tallafa wa jami’an tsaro wajen yakar ƴan fashi da masu aikata laifuka a jihar. Cikin Wata sanarwa da...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA, shiyyar Kano, ta ce tana samun gagarumin nasara a yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a...