

Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta kama wata mata da ake zargi da tara matasa a gidanta domin aikata badala a yanki Hotoro Walawai da ke...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu matasa maza da mata su biyar bisa zargin gudanar da bikin aure ba tare da amincewar iyaye ko...
Ƙananan hukumomin Malumfashi da Funtua da Bakori sun bi sahun wasu takwarorinsu da suka yi sulhu da ƴanbindigar a jihar da ke fama da matsalar tsaro....
Jam’iyyar adawa ADC ta soki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bisa yafe wa wasu masu safarar miyagun ƙwayoyi da sauran laifuka a cikin jerin mutane 175...
Rundunar ƴan Sandan jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun ceto mutane 10 da aka sace a yankin Kagarko na Jihar Kaduna. Mai magana da yawun...
A kalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu bakwai suka jikkata sakamakon rikicin da ya barke tsakanin manoma da makiyaya a garin Dagaceri...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Gombe ta kama wani mutum mai suna Adamu Adamu mai shekaru talatin da ake zargin cewa ɗan bindiga ne da ke aikata...
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya kai ziyarar aiki ga Babban Hafsan sojan kasa Laftanar Janar Olufemi Oluyede, a birnin tarayya Abuja. Ziyarar,...
Hukumar Kula da gasa da kare haƙƙin masu sayen kayayyaki ta Tarayya FCCPC, ta gargaɗi masu gurɓata Kayan abinci tare da sayar da su da su...
Rundunar ƴan Sandan Jihar Kano ta ce, ta kama mutum 21 da ake zargi da yunkurin tayar da tarzoma yayin bikin Maukibi da aka gudanar cikin...