

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, tabbatar da mutuwar wani matashi mai suna Sulaiman Nura Ado, mai kimanin shekaru 14, sakamakon nutsewar da ya yi a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ya sauke babban hafsan Soja Janar Christopher Musa da sauran hafsoshin tsaron a wani sauyi a tsarin jagorancin sojin Najeriya...
Shalkwatar tsaron Najeriya, ta ce, dakarun Operation Hadin Kai sun kashe fiye da ƴan ta’adda 50 tare da dakile hare-hare a sansanonin sojoji a jihohin Borno...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta samu nasarar kama wasu bata-gari da ake zargin su da safarar miyagun kwayoyi a kananan hukumomin Mai Gatari da Garki...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, ta kama wasu matasa uku da ta ke zargi da safarar miyagun kwayoyi a fadin jihar. Hakan na cikin wata sanarwa...
Hukumar Kiyaye afkuwar Haddura ta Ƙasa FRSC ta bayyana cewa akalla mutane 3,433 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 22,162 suka jikkata a cikin hadurra...
Rundunar ƴan sandan Jihar Kano ta kama mutane shida bisa zargin satar baburan adai-daita sahu da babura masu kafa biyu, tare da kwato wasu daga cikinsu....
Jagoran ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara Bello Turji, ya saki mutum sama da 100 da yake tsare da su a wani sabon...
Shalkwatar ta karyata rahotannin da ke cewa an kama sama da jami’an soja goma sha biyu bisa yunkurin juyin mulki inda ta ce rahotannin da wasu...
Tarayyar Afirka AU, ta dakatar da ƙasar Madagascar daga ƙungiyar bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a ranar Talata. Hakan na zuwa ne bayan majalisar...