

Daruruwan yan sanda ne ke fuskantar barazanar kora ko rage musu matsayi ke gaban kwamitin ladabtarwa na hukumar, bayan kafa kwamitin bincike a kansu. Wannan...
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake saka wasu dokoki masu tsauri ga ‘yan kasar nan da ke neman bizar shiga ƙasarta domin yawon buɗe ido ko...
Gwamnatin jihar kano ta umarci masu gudanar da sana’ar gwangwan a da su dakatar da sayo kayayyakin daga yankin Arewa maso Gabas sakamakon iftila’in da aka...
Rundunar Sojin Najeriya, ta tabbatar da mutuwar dakarunta 17 yayin da wasu kuma suka samu raunika a wata musayar wuta tsakanin sojojin da kuma ‘yan bindiga...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta musanta zarge-zargen da ake yada wa na cewa ana hada baki da jami’an tsaro wajen aikata magudin zabe. Babban Sufeton...
Majalisar tsaron kasar Iran, ta ce, harin da ta kai sansanonin sojin Amurka da ke cikin Qatar ba shi da niyyar cutar da ƙasar. Ta...
Akalla muatne uku aka kashe a wani sabon hari da aka kai wa wasu iyalai yayin da biyu suka samu raunika a kauyen Te’ebe da gundumar...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa birnin tarayya Abuja na ci gaba da kasancewa lafiya ga ’yan ƙasa da baki, duk da sabon gargadin da ofishin jakadancin...
Kimanin mutane 24 ne rahotanni suka ce sun mutu bayan wata ƴar ƙunar baƙin Wake ta kai hari a wani wurin cin abinci da ke karamar...
Jami’an tsaro, sun kashe ‘yan bindiga 12 tare kwato dabbobin da aka sace da kuma makamai a dazukan da ke tsakanin kananan hukumomin Kurfi da Safana...