Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

PIA: Za mu bawa kowane dan kasa damar saka hannun jari a NNPC – Kyari

Published

on

Sabuwar dokar masana’antar man fetur da gwamnati ke kokarin zartarwa, zata ba wa kowane dan kasa damar saka hannun jari a kamfanin man fetur na kasa NNPC.

Shugaban kamfanin na NNPC Mele Kyari ya bayyana hakan yayin tattaunawa da manema labarai kan sauya tsarin gudanar da kamfanin zuwa mai zaman kansa.

Kyari ya ce, masu ruwa da tsaki a sabon kamfanin da ake yunkurin samarwa na da cikakkiyar dama wajen sayar da hannayen jari ga wasu kamfanonin masu zaman kansu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!