Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

CBN ya sassauta dokar da ya sanya kan canjin sabon kudi

Published

on

Majalisar wakilai ta bukaci babban bankin kasa CBN, da ya janye kudurinsa na daina amfani da tsohon kudin kasar Nan da aka sauya.

Mataimakin shugaban kwamatin harkokin Kudi da Bunkasa su a zauran majalisar wakilai, Hon. Hafizu Ibrahim Kawu, shi ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da Freedo Radio.

Hafizu Kawu dai ya ce ‘shugaban bankin na CBN Godwin Emefeile ya gurfana a gaban majalisar ne, domin ya amsa tambayiyi akan daina amfani da tsofaffun kudaden da aka sauya’.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/02/REPS-CBN-TRACK-UP-AN-TASHI-LAFIYA-02-01-2023-1.mp3?_=1

Mataimakin shugaban kwamatin harkokin Kudi na majalisar wakilai Hon. Hafizu Kawu kenan a zantawarsa da Freedom Radio.

Rahoton:Adam Sulaiman Muhammad

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!