Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

‘Yan sandan Jihar Kano sun saki jarumar Tiktok Murja

Published

on

Rundinar ‘yan sandan jihar Kano ta bayar da belin shahararriyar tauraruwar nan ta Tiktok mai suna Murja Ibrahim Kunya.

‘Yan sanda dai sun kama jarumar ne a jajiberin ranar da take shirya bikin zagayowar ranar haihuwar ta, wanda jarumar take shiryawa.

An dade dai ana kuka da Murja bisa irin kalamai na Batsa da Ashariya da take yawan saki a shafinta na Tiktok, sai dai wasu na ganin cewa idan anbi ta barawo abi ta mabi sahu.

Sai dai rundunar ‘yan sanda sun bada Umarnin a kaita asibitin dawanau don bincikar kwakwalwarta.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/02/POLICE.mp3?_=1

A hannu guda itama jarumar ta ce tayi nadamar abinda tayi

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/02/MURJA.mp3?_=2

Sai dai a hannu guda wasu mutane na ganin kamantan da akayi ba’ayi adalci ba, duba da cewa akwai masu irin halayyar ta, dama wadanda suka fita da dama ba’a kamasu ba sai ita.

Rahoton:Nasir Salisu Zango

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!