Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Champions League: Munshirya doke Atlentico Madrid Sadio Mane

Published

on

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Sadio Mane, ya ce kungiyar ta shirya tsaf wajen ganin ta doke Atletico Madrid, a gasar cin kofin zakaru na Champions League.

A gobe Talata 19 ga watan Oktobar da muke ciki ne dai Atletico Madrid za ta karbi bakuncin Liverpool a filin wasan ta na “Estadio Wanda Metropolitano”.

Mane ya ce ”nasarar da muka samu akan Watford da ci 5-0 wata hanyace dake nuna kwazon ‘yan wasan Liverpool a domin haka zami duk me yuwuwa wajen Chasa kungiyar ta kasar Spaniya”.

Yanzu dai Liverpool maki daya ne ya rabasu tsakanin ta da Chelsea dake ta 1 a gasar Firimiyar kasar Ingila.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!