Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Mariri Market Cup: Layin Auwalu Ragabza ya samu nasarar zuwa wasan karshe

Published

on

A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market, da ake kira da Chairman Cup, wasan da aka buga jiya Lahadi 17 ga watan Oktobar 2021 tsakanin kungiyar kwallon kafar Layin Auwalu Ragabza da Layin Sabo Currency.

Layin Auwalu Ragabza ya samu nasarar zuwa wasan karshe a gasar.

Hakan ya biyo bayan nasarar da ya samu a kan Layin Sabo Currency da ci 2-0 a jiya.

Dan wasan Layin Auwalu Ragabza Auwalu Sina, ne ya zura kwallayen data basu nasarar a mintuna na 10 da 35 da fara wasan.

Yanzu dai Layin Auwalu Ragabza zai buga wasan na karshe tsakanin FC Kwata ko Layin Sunusi Dan Mande.

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!