Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Cikin Hotuna: Yadda Gobara ta ƙone garuruwan Malamawa da Ƙarangi da Ƙwalele a Ƙaramar Hukumar Kiyawa

Published

on

Gobarar da ba a gano musabbabinta ba, ta tashi da misalin ƙarfe 11 na safiyar Lahadi.

An rasa dukiya mai yawa tare da jikkatar mutane, da ƙonewar dabbobi.

 

Jama’ar garuruwan sun shaida wa Freedom Radio cewa yanzu haka ana neman ƙananan yaran da suka ɓace, an kuma samu gawar ɗaya.

 

Tuni dai jami’an Hukumar Kashe gobara ke ta yin aikin kashe wutar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!