Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Cikin shekaru 16 za ayi quarter final a Champions league ba tare da Messi da Ronaldo ba

Published

on

 

Karon farko cikin shekaru 16 za ayi wasan daf da na kusa da na karshe a gasar zakarun kungiyoyin nahiyar turai (Champions League) babu Lionel Messi babu Cristiano Ronaldo.

Rabon da kungiyoyin da ‘yan wasan biyu ke wasa su gaza tsallakawa zagaye na daf da na kusa da na karshe (quarter final) tun a kakar wasa ta shekarar 2004/05.

Cristiano Ronaldo da Lionel Messi dai ‘yan wasa biyu ne da suka shahara sannan suka mamaye harkokin kwallon kafa kusan shekaru 20 da suka gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!