Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Covid-19: An tsawaita hutun kotunan kasar nan

Published

on

Babban Jojin tarayya Justice Tanko Muhammad ya tsawaita hutun da Kotunan kasar nan da suka tafi har sai abinda hali ya yi, a sakamakon annobar cutar Corona.

Wannan na cikin wata sanarwa da mai shari’a Tanko Muhammad ya fitar da kansa a jiya litinin, yana mai cewa karin wa’adin ya zama ya zama dole, bisa matakan da ake dauka na yaki da cutar Covid-19 a kasar nan.

LABARAI MASU ALAKA

Covid-19: An kara samun mutane 6 sun kamu a Najeriya

Covid-19: An kara samun mutane 6 sun kamu a Najeriya

Tun da fari Tanko Muhammad ya bayar da hutun makonni biyu ne da ya fara aiki a ranar 24 ga watan Maris din jiya, ya kuma kare a yau talata.

To sai dai ya ce Kotunan za su rinka zama na gaggawa idan bukatar hakan ta taso, kamar yadda doka ta ba su dama.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!