Connect with us

Labarai

Covid-19: An kara samun mutane 6 sun kamu a Najeriya

Published

on

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta sanar da samun karin mutane 6 da suka kamu da kwayar cutar Covid- 19 a kasar nan.

LABARAI MASU ALAKA

Covid-19: Mutane 2 sun warke a jihar Legas

Covid-19: Kungiyar Youths Helping Hands ta bada tallafi a Kiru

Covid-19: Ganduje ya karawa ma’aikata hutun sati 2

Hukumar ta wallafa hakan ne a shafinta na twitter, inda ta ce daga karfe tara da rabi na daren jiya akalla mutane 238 ke dauke da wannan cuta ta Corona a kasar nan.

Mutane biyu ne suka kamu a Jihar Kwara sai biyu daga Jihar Edo yayin da Jihar Rivers da kuma birnin tarayya Abuja ke da mutane dai-dai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,217 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!