Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da ɗumi-ɗumi: Ƙungiyoyin ƙwadago sun janye yajin aiki

Published

on

Ƙungiyoyin ƙwadago na Nijeriya na NLC da TUC, sun janye yajin aikin gama gari da suka fara a jiya Talata.

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, ƙungiyoyin sun janye yajin aikin ne sakamakon tsoma bakin mai bai wa shugaba Tinubu shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribado.

Haka kuma jaridar ta ruwaito cewa, sai dai za a ci gaba da tattaunawa kan buƙatun da ƙungiyoyin suka gabata game da janye yajin aikin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!