Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da ɗumi-ɗumi: An kama mawaƙi Malam Bashir Ɗandago

Published

on

Hukumar tace fina-finai ta Kano ta cafke mawaƙin yabon nan Malam Bashir Ɗandago.

Shugaban hukumar Isma’ila Na’abba Afakalla ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio.

Afakalla ya ce, an kama Ɗandago ne sakamakon wata waƙa da ya fitar ba bisa ƙa’ida ba.

A cewar sa, waƙar zata iya tunzura mutane, sannan ya yi gugar zana ga Malaman Kano kan dambarwar da ke tsakanin su da Malam Abduljabbar Kabara.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!