Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da ɗumi-ɗumi: Ana zargin ƴan bindiga sun sace gwamman ɗalibai a Kebbi

Published

on

Rahotanni daga jihar Kebbi na cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari makarantar Sakandiren tarayya ta garin Birnin Yauri.

Wani mazaunin garin ya shaidawa Freedom Radio cewa, al’amarin ya faru ne da safiyar yau Alhamis.

Inda aka yi ta ɗauki ba daɗi tsakanin ƴan bindigar da jami’an tsaro har daga bisani suka tafi da ɗalibai da dama.

Freedom Radio ta tuntuɓi jami’in hulɗa da jama’a na ƴan sandan jihar, sai dai bai ɗauki kiran wayar ba, mun kuma aika masa da saƙon kar-ta-kwana amma har kawo lokacin haɗa wannan rahoto bamu samu amsa ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!