Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Da ɗumi-ɗumi: Kano Pillars za ta sanar da sabon mai horar da kungiyar – Malikawa

Published

on

'Yan wasan Kano Pillars

Shugaban hukumar kwallon kafa ta Kano Pillars, Alhaji Ibrahim Galadima ya ce, kungiyar za ta sanar da sabbin masu horaswa a farkon watan Disambar 2022.

Ibrahim Galadima wanda shi ne shugaban kungiyar na rikon kwarya ya ce, masu horaswar za su jagoranci tawagar sai masu gida a shekarar 2022 da 2023.

Ya ce tuni suka kammala shirye-shirye na wadanda za su zama masu bada shawara a karshen watan Nuwambar da muke ciki.

Ya kuma yi kira ga magoya baya da masu ruwa da tsaki da su kara hakuri, da taimakon Allah kungiyar za ta dawo cikin hayyacinta kamar yanda take a baya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!