Labarai
Da dumi-dumi: Majalisar dokoki ta yi watsi da rahoton kwamitinta na harkokin addinai
Majalisar dokokin Kano ta yi watsi da rahoton da kwamitinta na harkokin addinai ya gabatar kan sunayen mutanen da Gwamna Abba Kabir Yusif ya tura mata don tantancewa tare da sahale nada su a matsayin shugabannin hukumar Zakka da Hubusi da hukumar Shari’a.
Majalisar, ta dauki wannan matakin ne yayin zamanta na yau Litinin, karkashin jagorancin shugabanta Alhaji Jibril Isma’il Falgore.
Muna tafe da ci gaban wannan labarai.
You must be logged in to post a comment Login