Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da jarin Kati Dubu Uku na siya abun Hawa-Matashi Nazifi

Published

on

Wani matashi mai sana’ar sai da katin waya ya a Jihar Kano’ cr bayyana cewa da jarin katin dubu uku ya siya babur da yake hawa.

Nazifi Gambo da aka fi sani da Saraki Wanda zaunin Court Road dake nan Kano ne yace ya dauki akalla shekaru 20 yana wannan sana’a.

Matashin ya kuma ce sana’ar ta masa komai na rayuwa mussaman akan harka karatu wacce da ita ne ya dau nauyin makarantaunsa.

Matashin ya kuma yi kira ga matasa yan uwan sa da su daina raina sana’a duk kankantar ta

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!