Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun Horas da Matasa 15 kan kwato Yanci-Gidan Yanci

Published

on

 

Shirin Gidan Yanci Fellowship shiri ne da zai koyawa matasa guda 15 da zai koyawa matasa dabaru da kuma hanyoyi da zasu zakulo matsalolin da ke addabar Al’umma .

 

Shirin na gidan yanci zai kuma koyawa matasa ,sanin hanyoyi da zasu tuntubi masu ruwa da tsaki kan wata matsala dake ci musu tuwo a kwarya.

 

jami’i kula da shirye shirye a gidan yanci Muna Mustapha ne ya bayyana hakan kaddamar da shirin .

 

Inda yace ,abun takaici ne yadda zakaga matsala na addabar Al’umma,ba tare da sanin yadda zasu karbowa kan su yanci ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!