Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Dan wasan da ya nuna hazaka ne zai wakilci Najeriya a gasar cin kofin Duniya-Gernot Rohr

Published

on

Mai horos da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Gernor Rohr, ya ce ‘yan wasan kasar da suka nuna hazaka a wasannin sada zuminci da na share fage ne za su wakilci kasar a gasar cin Kofin Duniya.

Kasar Qatar ce dai za ta karbi bakuncin gasar da za’a gudanar a shekara mai kamawa ta 2022.

Qatar 2022: Gernot Rohr ya fitar da sunayen ‘yan wasa 30 a wasan Liberia da Cape Verde

Gernot Rohr ya kuma ce yana da yakinin cewa, da yawa daga cikin ‘yan wasan kasar dake buga wasannin su a kasashen Turai ne za su wakilci Najeriya.

Nigeria dai na daya daga cikin kasashen da suka samu tikitin buga gasar cin kofin Duniyar da za’a gudanar a kasar ta Qatar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!