Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

D’Tigers na da kwarin gwiwar samun tikitin buga kofin Duniya- Mike Brown

Published

on

Kungiyar kwallon kwando ta Najeriya D’Tigers ta ce za ta yi duk mai yuwuwa wajen ganin ta samu tikitin buga gasar cin kofin kwallon kwando ta Duniya.

Mai horos da ‘yan wasan ta, Mike brown, ne ya bayyan hakan ya yin da yake zantawa da manema labarai a kasar Ruwanda.

Hukumar NBBF za ta cigaba da gudanar da gasar kwallon Kwando duk da kai ta kara da aka yi

Yanzu haka Kungiyar ta D’Tigers na kasar ta Ruwanda, inda take wakiltar Najeriya a gasar cin kofin kwallon kwando ta Afrobasket da ake gudanarwa yanzu haka a kasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!