Connect with us

Labaran Wasanni

Kungiyar kwallon kafa ta PSG na neman dan kungiyar Tottenham Dele Alli

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta PSG na neman dan wasan gaban kungiyar Tottenham Hotspur, Dele Alli.

Kungiyar ta bayyana cewa a yanzu haka ta na zawarcin dan wasan gaban kasar Ingil mai shekaru 24.

Sai dai wata majiya daga kungiyar ta ce ta na bukatar dan wasan da ya ci gaba da zama a kungiyar, domin kwatar lambar da ya ke bugawa.

Wannan na zuwa ne a lokacin da Tottenham ta dauki dan wasan gaban kungiyar Real Madrid Gareth Bale.
A ranar 5 ga watan Oktoba ne za a rufe cinikayyar ‘yan wasa a kasar Ingila.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!