Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Dangantaka tsakanin ingila da Kano, dadaddiyar alaka ce- Sarkin Kano

Published

on

Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yace masarautar Ingila da masarautar jihar kano akwai alaka mai karfin gaske.

Sarkin ya bayyana haka ne lokacin da ya karbi bakoncin sabon jakadan kasar Ingila Richard Montgomery daya ziyarace shi a fadarsa.

Alhaji Aminu Ado Bayero yace halakar najeriya da kasar ingila halaka ce mai tsawon tarihi tun zamanin sarkin kano marigayi Alhaji Ado Abdullahi Bayero har zuwa wannan lokaci.

Sarkin ya kara da cewa dama dangartakan dake tsakanin kasashen biyu alakace wace baza’a iya mantawa da itaba.

sarki yayiwa jakadan fatan alheri musamman ma kan matsayin daya samu na jakadanci kasar ingila a najeriya.

Freedom Radio ta rawaito cewa yayin ziyarar da sabon jakadan kasar ingila ya kai fadar mai martaba Sarkin Kanon,  ya tafi ne tare da tawagar ma’aikatasa.

Rahoton: Shamsu Dau Abdullahi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!