Labarai
Daren Lailatul Khadr- Malam Gaddafi Sani Abdulkadir

Yayin da ake shirin shiga goman karshe a watan Ramadana, wanda a ciki ne ake sa ran ganin Lailatul-Kadr, wani malamin addinin musulunci a nan Kano, Malam Gaddafi Sani Abdulkadir Yakasai ya bayyana abubuwan da ya kamata musulmi ya aikata don dacewa da wannan dare.
Ga kuma karin bayanin da ya yiwa .
Rahoton: Hafsat Ibrahim Kawo
You must be logged in to post a comment Login