Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Direba na sakatariya ta duk kiristoci ne – Martanin Pantami ga masu alakanta shi da ta’addanci

Published

on

Ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr. Isa Ali Pantami, ya nesanta kansa da zargin alaka da kungiyoyin ‘Taliban da Al-Qa’eda.

A cewar Pantami ko-kadan shi ba makiyin mabiya addinin kirista bane, kamar yadda wasu ke yadawa, domin kuwa direban sa da sakatariyar sa duk mabiya addinin kirista ne.

Dr Isa Ali Pantami ya bayyana hakan ne yayin zantawa da manema labarai.

Ya ce, direban sa mai suna Mai-Keffi mabiyin addinin kirista ne haka ma sakatariyar sa, Nwosu ita ma kirista ce, saboda haka rashin adalci ne a rika alakanta shi da cewa baya kaunar mabiya addinin kirista.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!