Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Tennis: Naomi Osaka za ta kai ziyara kasar Amurka da Jamus

Published

on

Yar wasan Tennis Naomi Osaka ta ce za ta kai ziyara kasar Amurka da Jamus domin ganawa da magoya bayanta.

Yar wasan ta bayyana Haka ne a shafinta na Twitter a Litinin din nan 30 ga watan Agusta 2021.

Tennis: Venus Williams ta fice daga gasar Chicago Women Open

Tsohuwar mai rike da lamba 1 ta Duniya kuma zakarar gasar Wimbledon ta ce duba da kaunar da magoya bayan ta ke nuna mata ne za ta je ta kai musu ziyara.

Sai dai bata bayyan rana da lokacin da za ta ziyarci masoyan nata ba a kasar ta Amurka da Jamur

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!