Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Duk wanda ya zagi Jonathan sai ya nemi afuwarsa – Shehu Sani

Published

on

Sanata Shehu Sani ya ce, yanzu lokaci ne na neman afuwar tsohon shugaban ƙasa Jonathan.

Shehu Sani wanda shi ne tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya ya bayyana hakan ta shafinsa na Facebook.

Yayin da ya ke martani kan kalaman yabo da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi ga tsohuwar gwamnatin Goodluck Jonathan.

Kalli abin da Shehu Sani ya ce a ƙasa.

Sanata Shehu Sani dai yayi suna wajen caccakar gwamnati musamman a kafafan yaɗa labarai da kafafen sada zumunta.

Labarai masu alaka:

Zan rantse da Qur’ani ban yi zambar kudi ba-Shehu Sani

Shehu Sani:Muna karbar naira miliyan goma sha uku da dubu dari biyar a kowanne wata

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!