Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

ECOWAS za ta fara sauraran karar juyin mulkin da sojoji suka yi a Mali

Published

on

Kotun Kungiyar kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS za ta fara sauraren karar juyin mulkin da sojoji suka yi wa tsohon shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita a ranar goma sha takwas ga watan jiya.

Hakan na cikin wata sanarwar da sashin fitar da bayyana ta kungiyara ya fitar da safiyar yau.

Kotun dai za ta saurari yanda sojojin daga bangarori da dama daga kasar kan karar da suka shigar dangane da juyin mulkin kasar.

Ana saran za a saurari bangarori da dama a zaman kotun da za a yi a ranar juma’a mai zuwa domin fito da dalilan da ya sanya sojoji a kasar ta mali sukayi juyin mulikin ga tshon shugaban kasar Ibrahim Boubacar Keita.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!